Sojojin Isra'ila sun ce sun fice daga asibitin al-Shifa da ke birnin Gaza bayan ragargaza asibitin a samame na mako biyu da suka yi. Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce an gano gomman gawawwaki kuma ...